Zaben Najeriya
Jam'iyyar Accord Party ta nuna goyon bayanta ga takarar gwamnan jihar Legas na jam'iyyar APC, Babajide Sanwo-Olu, a zaɓen gwamnan da za a gudanar ranar Asabar.
Gwamnatin Tarayya ta ce akalla sau 12,988,978 aka yi yunkurin yin kutse a shafukan intanet yayin zaben Shugaban Kasa da na ’yan Majalisun Tarayya da aka yi.
Ana saura yan kwanaki kafin zaben gwamnoni, mambobin jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) dubu arba'in da biyar sun sauya sheka zuwa SDP a jihar Katsina.
Manjo Janar Babagana Monguno mai ritaya, mai ba kasa shawara kan harkar tsaro, ya bayyana cewa an fi samun hargitsi a zaben gwamnoni fiye da na shugaban kasa.
Mun tattaro Gwamnoni da ‘Yan takaran da ke fuskantar babban barazanar Jam’iyyun adawa. Babu tabbacin APC za ta zarce a Jihohin Kano, Kaduna, Katsina da Kebbi
Wasu miyagun yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai wa Hon Sheriff Oborerevwori, dan takarar gwamna karkashin jam'iyyar PDP hari ana kwana hudu zabe.
Hukumar DSS ta kama, Tony Otuonye, shugaban Hukumar Tallace Tallace ta Jihar Abia kan zarginsa da yi wa masu zabe barazana cewa dole su zabi jam'iyyar PDP.
Jigon jam'iyyar APC a Jihar Legas, Biodun Ajiboye, ya zargi kungiyar masu fafutukar kafa Biafra IPOB da marawa, Mr Peter Obi, na jam'iyyar Labour baya a zabe.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar New Nigeria Peoples Party(NNPP) a zaɓen gwamnan jihar Borno, ya bayyana cewa gwamna Zulum bai yi aikin komai ba a jihar Borno.
Zaben Najeriya
Samu kari