Jihar Ekiti
Sanata Musiliu Obanikoro ya ce sun damkawa Ayo Fayose Naira Biliyan 1.2 daf da zaben Ekiti. Ranar 27 ga watan Fubrairu za a cigaba da sauraron karar a kotu.
Rundunar 'yan sanda ta cafke malamin majami'a bisa laifin sace wa tare da garkuwa da mutane tara, da kuma laifin dirkawa matar ma'aikacinsa ciki.
Hukumar NSCDC ta cafke wata mata mai suna Folasade kan zargin damfarar gidan marayu da ta ke aiki har naira miliyan daya, an gano wasu abubuwa a wurinta.
Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya kai ziyarar bazata ga tsohon telan da ke yi masa dinki a lokacin da yake karatu a jami’ar jihar Ekiti a ranar Juma'a.
Uwar gidan gwamnan jihar Ekiti, Dakta Oyebanji, ta fara karantar da ɗaliban jami'ar jihar EKSU kamar yadda ta faɗa a baya duk da aikinta na mace lamba ɗaya.
Gwamnatin jihar Ekiti karkashin shugabancin gwamna Biodun Oyebanji ta fara raba N5,000 ga masu ƙaramin ƙarfi 7,000 da nufin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur.
Antoni Janar kuma ministan shari'a, Lateef Fagbemi, ya bayyana cewa bai yi kamun ƙafa ba domin zama minista a gwamnatin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu.
Abokin gamin ɗan takarar gwamna a inuwar SDP a zaben gwamnan jigar Ekiti da ya gabata, Ladi Owolabi, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar SDP ranar Alhamis.
Gwamnatin jihar Ekiti ta dakatar da wani babban basarake mai suna Cif Gabriel Bodunde kan rashin biyayya da kuma wuce gona da iri kan matakin doka a jihar.
Jihar Ekiti
Samu kari