EFCC
Wasu daga cikin gwamnonin 1999 da suka zama gwamnoni tare da Shugaba Tinubu sun taɓa fuskantar shari'a inda aka ɗaure wasu kan zargin cin hanci da rashawa.
Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa (EFCC), ta sanar da kamar wasu 'yan kasar China har su 13 bisa laifin hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba a jihar Kwara.
‘Dan takaran APC a Kano, Abdulsalam Abdulkarim Zaura da EFCC ya dauki Lauya kuma ya yi nasarar dakatar da sauraron kararsa. Kotu ta ce sai an jira kotun koli.
Dazu aka ji NDLEA ta yi nasarar kamo wasu gungun mutanen da ke da hannu a fataucin kwayoyi. A wadanda ake zargi su na fataucin kwayoyi har da ma'aikatan coci
Muhammed Adamu Bulkachuwa ya dumfari kotu saboda a tsaida hukumomi daga bincikensa bayan ya nemi ya jefa mai dakinsa watau Zainab Bulkachuwa a cikin matsala.
A karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf, Gwamnatin jihar Kano ta shigar da takarda a kotun kan shari’arta da hukumar EFCC v Abdullahi Ganduje a bidiyon dala.
Majalisar Wakilai Tarayya na binciken Gwamnatocin Goodluck Jonathan da Muhammadu Buhari. Kwamiti na musamman zai binciki zargin Naira Tiriliyan 2.3 a TETFund.
Hukumar Karbar Korafe-Korafe Da Yaki da Cin Hanci ta jihar Kano (PCACC), ta sanar da dawo da bincike kan bidiyon dala na tsohon gwamnan jihar Abdullahi Ganduje.
Wata kotun daukaka kara a Calabar ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 235 da aka yankewa wani dan damfara ta intanet kan aikata zamba na naira miliyan 525.
EFCC
Samu kari