Daukan aiki
A labarin nan, za a ji yadda Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi sababbin nade nade a hukumomin da su ka jibinci sadarwa, NCC da USPF.
Gwamnatin tarayya ta sanya ranar tantance ma'aikata 3,598 domin tabbatar da sahihancin yadda aka dauke su aiki, duk wanda bai halarta ba za a dauka ya kori kansa.
Mutane miliyan 1.91 sun nemi guraben aiki 30,000 na CDCFIB, inda Kogi ta fi yawan masu nema, sannan hukumar ta ce za a yi amfani da cancanta wajen daukar aiki.
Kamfanin Dangote ya bude shafin daukar ma'aikata a Najeriya. Sama da guraben aiki sama da 30 mutane za su nema. Za a yi aiki a kamfanin siminti da sauransu.
Gwamnati za ta dauki sojoji 13,000 aiki kafin ƙarshen 2025, amma rundunar soji ta ce tana fama da ƙarancin kuɗi, musamman wajen matsuguni da kayan aikin tsaro.
Gwamna Ahmadu Fintiri zai dauki matasa 12,000 aiki kafin karshen shekarar 2025 tare da kafa makarantar fasaha da inganta rayuwar mata da matasa a Adamawa.
Darakta-Janar na hukumar NDE, Silas Agara, ya ce an fara diban yan Najeriya aiki inda za a fara rajista a yanar gizo daga 28 ga Yuli zuwa 11 ga Agustan 2025.
Gwamnatin tarayya ta shirya samarwa ƴan kasa ayyukan yi sama da miliyan biyu ta hanyar tsarin samar da gidaje ga jama'a, ta ce nan ba da jimawa ba za a fara.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta sanar da sake bude shafin yanar gizo domin ci gaba da daukan ma'aiakata a wasu hukumomi da ke kasar.
Daukan aiki
Samu kari