Daurin Aure
Matashi shawarci masu amfani da shafukan soshiyal midiya da kada su taba yarda da mace yayin da ya bayyana yadda budurwa tayi rugu-rugu da zuciyar abokinsa.
Hotunan auren wasu masoya ya haifar da zazzafan muhawara a shafin soshiyal midiya yayinda amaryar ta bayyana a wajen liyafar auren nasu ba tare da kwaliyya ba.
Ooni na Ile-Ife, Oba Enitan Oginwusi, Ojaja II ya auro sabuwar mata mai suna Ashley Adegoke inda ya shiga da ita fadarsa a cikin wani kasaitaccen shagalin biki.
Jiga-jigan kasa da suka hada da gwamnoni,’yan majalisa da fitattun ‘yan siyasa a yau sun taya Sanata Gumel da Sanata Ndume murnar aurar da ‘ya’yansu da aka yi.
Wani bidiyo mai taba zuciya ya nuna lokacin da wata mata mai juna biyu dake aikin gini, lamarin da ya jawo martanin jama'a a kafar TikTok da ake yada bidiyo.
Wani bidiyon magidanci dan Najeriya dake masifa kan yadda matarsa ke sanyawa dansu kunzugun yara ya jawo cece-kuce a shafukan intanet musamman ma a TikTok.
Wani mutum mai shekaru 56 ya bayyana irin wahalar da yake sha na kula da yara bakwai da matarsa ta bar masa bayan da ta tare da kaninsa wanda ya san matarsa.
Wata matashiyar budurwa da aka kusa bikinta ta soke auren nata, ta kuma garzaya dandalin Facebook don siyar da zoben baikonta da ya kai naira miliyan 10.2.
Jarumar wasan kwaikwayon Nolywood, Sylvia Ukaatu, ta lashi takobin komawa ga Allah har zuwa lokacin da zata samu mijin aure. Sylvia Ukaatu ta bayyana hakan ne a
Daurin Aure
Samu kari