Daurin Aure
Matashi mai shekaru 20 ya wallafa bidiyon aurensa da wata yarinya da yayi ikirarin shekarunta 17. Ya haifar da martani daga mabiya shafukan soshiyal midiya.
Wani balaraben kasar Saudiyya ya bayyan kadan daga rayuwarsa, ya ce ya yi aure sau 53 cikin shekaru 43, kuma ya fadi darasin da ya koya daga yawan aure-aure.
Wani dan Najeriya ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta ya yin da ya yada bidiyon matarsa na girki da murhun gawayi duk da a baya ta ce babu ita babu shi.
Jama'a a soshiyal midiya sun taya wata kyakyawar budurwa mai aski murna bayan tayi wuff da daya daga cikin kwastomominta. Sun kulla soyaya ne bayan ta mai aski.
Jama'a, yan uwa da makwabtan wani mutumin kasar Rwanda sun sha mamaki kan yadda magidancin wanda ya kasance kurma ya shawo kan wasu mata biyu suka aure shi.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayanganin hotunan hira da ya gudana tsakanin amarya da kawayenta su sama da 100. Ta tilasta masu biyan N5k na bikinta.
Misbahu Yahaya, dan gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya angwance da kyakkyawaar amaryarsa mai suna Amina (Ameera) Babayo, a karshen makon jiya.
Wata matashiyar budurwa mai suna Salma ta shiga halin damuwa bayan samun labarin auren saurayinta da suke soyayya da juna. Matashin ya auri wata ba ita ba.
Wani matashi ya fasa auren budurwarsa bayan sabanin da suka samu kan lamarin sabuwar wayar zamani iPhone 13 Pro Max. Yayinda ake shirye-shiryen aure bayan.
Daurin Aure
Samu kari