Daurin Aure
Kotun yanki a Ilorin babban birnin jihar Kwara ta gamsu da buƙatar wata matar aure, Balkisu Imam, ta raba auren da ke tsakaninta da mijinta kan rashin soyayya.
Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Dauda Lawal za ta yi wa yan mata marayu auren gata a fadin gidan marayu da ke garin Gusau, babban birnin jihar.
Sheikh Aminu Baba Waziri, ya buƙaci majalisar dokokin jihar Jigawa ta kafa dokar da zata tilasta wa wasu rukunin ma'aikata ƙaro wa matansu kishiyoyi.
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Kano ta cafke mutane 30 da ake zargi da yunkurin kawo cikas yayin bikin auren gata 1,800 wanda gwamnatin Kano ta ɗauki nauyi.
A ranar Asabar ne gwamnatin Kano ta rabawa ma’aurata 1800 da suka hada da zaurawa da yan mata da aka zabo daga fadin kananan hukumomi 44 kayan gado da gara.
Jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya wakilci anguna 1,700 yayin ɗaura auren gata a fadar mai martaba Sarkin Kano yau Jumu'a.
A yau Jumu'a, 13 ga watan Oktoba aka ɗaura auren Laylah Othman, sananniyar yar kasuwar nan ta arewa, inda ta auri wani ɗan majalisar tarayya daga Filato.
Wata baturi yar shekaru 42 mai suna Sarah Wilkinson ta auri kanta da kanta a wani biki da aka yi Harvest House da ke Felixstowe, Suffolk. An cika a bikin.
Rundunar 'yan sanda a jihar Ribas ta kama wata matar aure mai suna Hope da ta watsa wa mijinta tafasasshen man gyada a jihar, Nwanko ya bayyana dalilin faruwar abin.
Daurin Aure
Samu kari