Dan takara
Ministan harkokin birnin tarayya na Abuja, Nyesom Wike ya yi karin haske a kan abin da ya haddasa rigimar siyasar da ake fama da ita a halin yanzu a Ribas.
Aminu Dantata ya bada labarin silar arzikinsu na tsawon shekara da shekaru. A yau ‘Dantata ya na da filaye a Saudi Arabia, Dubai, Dubai, Masar, Jamus
An kawo jerin manyan Jam'iyyar PDP da su ka yi wa Tinubu barkan nasara a kotun koli. Irinsu Reno Omokri sun yi farin ciki ne saboda an doke Peter Obi a kotu.
Atiku Abubakar da Peter Obi sun sake kunya a kotu. Za a ji hanyar da Alkalai kotun koli su ka bi aka yi raga-raga da dalilan da PDP da APC ke takama da su.
Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi za su san makomarsu a Kotun Koli nan da sa'a 24. Alhamis Kotun Koli za ta yanke hukuncin karar zaben Shugaban kasa.
An bar APC babu ‘Dan takara a zaben Gwamnan Bayelsa, Hukumar INEC ta bi umarnin kotu. Ba a taba 'dan takaran kowace jam'iyya ba illa na APC mai mulki.
Bola Ahmed Tinubu ya na cigaba da fuskantar barazana a kan kujerar shugaban kasa, an ce ya shiga ya fita saboda ya hana Hukumar FBI tona asirinsa.
APC ta yi raddi ga Babachir David Lawal wanda ya ce Peter Obi ya ci zaben 2023. Duk da Bola Tinubu aka ayyana a matsayin wanda ya lashe takarar, shi bai yarda ba.
Babachir David Lawal ya fadi ra’ayinsa a game da zaben shugaban kasa, tsohon sakataren gwamnatin tarayyan ya ce Bola Tinubu ya zo bayan Peter Obi da Atiku Abubakar
Dan takara
Samu kari