Dan takara
Rayuwar Lauyoyi da shaidun jam’iyyar PDP a zaben Gwamnan Sokoto su na fuskantar barazana. Sa’idu Umar na shari’ar da Ahmad Aliyu, Jam’iyyar APC a kan zaben 2023
Godswill Akpabio ya yi kokarin wanke kan shi daga zargin taba asusun gwamnati wajen kamfe. Daga baya dole Sanatan ya bayyana inda wadannan kudi su ka fito.
Lauyan APM ya ki janye kararsa a kotun zaben 2023. Jam’iyyar APM ta ce Kashim Shettima ya saba doka, ya shiga takara biyu, APC ta nemi Alkalai su kora karar.
Ana sauraron wadanda Bola Ahmed Tinubu zai zaba su yi Ministoci. Maganar neman kujerun Ministan ya kara karfi ne bayan shugaban kasa ya nada masu bada shawara.
Za a ji labari Festus Keyamo SAN bai yi nasara a karar da ya shigar a kotun tarayya a kan Alhaji Atiku Abubakar ba. Tsohon Ministan zai lalo kudi ya biya Atiku.
Atiku Abubakar sun tanadi lodin hujjoji daga BVAS da za su gabatar a kotun karar zabe. Lauyoyin LP sun fadawa kotu an kama Bola Tinubu a harkar kwayoyi a Amurka
Mun tattaro abubuwan Bola Tinubu ya fada a wajen rantsar da shi. Shugaban ya kawo maganar tallafin fetur, ayyukan yi, tsaro, ya dage sosai a kan sha’anin matasa
Ana kokarin ruguza takarar Bola Tinubu da Kashim Shettima a 2023. A ranar Juma’a Alkalan kotun koli za su zartar da hukuncin da zai kasance na karshe a shari’ar
Ladi Adebutu ya samu kan shi cikin matsala domin 'yan sanda su na bincike a kan shi. Jam’iyyar APC ta rubutawa ‘Yan sanda korafi cewa Adebutu ya saye kuri’u.
Dan takara
Samu kari