Gwamnatin Buhari
Hukumar EFCC ta damke James Okwete, a ci gaba da binciken badakalar naira biliyan 37 a ma’aikatar jin kai. Ana hasashen hukumar za ta iya kama minsita Sadiya Farouk.
Salihu Muhammad Lukman ya yi magana a kan gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ya ce da farko Tinubu ya samu karbuwa, yanzu an koma irin mulkin Muhammadu Buhari.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ya karyata batun kasancewa da hannu a zargin cire kudi dala miliyan 6.3 daga CBN ba bisa ka’ida ba.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa, ya yi magana kan batun bukatar Shugaba Tinubu ya binciki gwamnatin tsohon Shugaba Muhammadu Buhari.
Binciken EFCC mai yaki da rashin gaskiya zai iya jefa Sadiya Umar-Farouk a matsala domini ta ce Minista a lokacin . Sadiya Umar-Farouk ta wawuri N37bn a shekaru 4.
Za a fahimci cewa binciken da Jim Obaze ya yi game da abubuwan da su ka faru a bankin CBN a lokacin Godwin Emefiele ya fallasa abubuwa a mulkin Muhammadu Buhari.
Da alama dai bincike zai iya jefa tsohon gwamnan CBN a bala’i. Godwin Emefiele ya boye kudi masu yawa a bankunan kasashen waje a lokacin da yake gwamnan bankin CBN
Gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta sake dawo da shirin ciyar da dalibai da gwamnatin tshon shugaba Buhari ta kawo. Yana da shirin bunkasa ilimi.
Kalaman tsohuwar Minista sun jawo Alkali ya hana ta samu kujera a gwamnati. Lauyoyi sun yi nasara a kan Pauline Tallen, an yi mata katanga da karbar mukami.
Gwamnatin Buhari
Samu kari