Gwamnatin Buhari
Ministan shugaba Buhari, Babatunde Raji Fashola (SAN), ya bayyana cewa a cikin wata mai kama wa, shugaba Buhari zai kaddamar da aikin titin Kaduna zuwa Kano.
A jiya Gwamnonin Borno, Yobe da sabon Gwamnan da za ayi a Katsina, da shugaban hukumar EFCC na kasa da Abike Dabiri-Erewa sun zauna da shugaba Muhammadu Buhari.
Daga karshen Afrilun nan, ma’aikatan gwamnati su samu karin 40% a albashinsu. Wani kwamiti ya bada shawarar yin hakan a dalilin janye tallafin fetur da za ayi.
Shugaba Buhari ya nuna takaicin sa kan rikicin da ya ɓarke a ƙasar Sudan, shugaban ƙasar ya yi kiran da ɓangarorin biyu da su tsagaita wuta su hau teburin sulhu
An kori Abdulmumin Jibrin daga matsayin Darekta a Hukumar FHA mai kula da gidajen tarayya, ‘dan siyasar ya kauracewa aikinsa ba tare da kwakkwaran dalili ba.
Gwamna Ortom ya bukaci FG ta dage fara yin aikin kidaya yan kasa da aka shirya yi a watan Mayu, yana cewa mutanen jiharsa da dama na sansanin yan gudun hijira.
Wani sabon rahoto ya bayyana yadda gwamnatin Buhari, ta tsamo ƴan Najeriya mutum miliyan 2 daga tsananin ƙangin talauci a cikin shekarar 2022 da ta wuce...
Hon. Mark Tersee Gbillah ya ce akwai wasu kudi da ake zargin sun yi kafa a Najeriya, wasu jami’an gwamnati sun karbi kudin da ba su shiga asusun gwamnati ba.
Kamfanin Atiku Abubakar ya yi sanadiyyar rasa aikin Hadiza Bala Usman, an fahimci haka a littafin “Stepping on Toes: My Odyssey at the Nigerian Ports Authority”
Gwamnatin Buhari
Samu kari