Gwamnatin Buhari
Muhammmadu Buhari ya taya Bola Tinubu murnar zama sabon Shugaban kungiyar ECOWAS. Tsohon shugaban Najeriya ya fitar da jawabi na musamman ta bakin Garba Shehu.
Garba Shehu ya ce Buhari bai yi gudun hijira zuwa wata kasar waje ba. Ya bayyana cewa yanzu haka Buharin na mahaifarsa Daura cikin iyalansa sabanin jita-jita.
Shirin da 'Yan majalisa su ke yi zai shafi Goodluck Jonathan da Muhammadu Buhari. Bincike-binciken da za ayi a majalisar zai shafi saida kadarorin gwamnati.
Babu jituwa tsakanin ma’aikatan NUPRC da NMDPRA wajen harkokin mai. Daga shigansa Aso Rock, Bola Ahmed Tinubu ya kama hanyar dinke barakar da ya gada a mulki.
Za a binciki Dala miliyan 10 da gwamnati ta kashe a kwangilar gas. Sannan Majalisar Dattawa ta soki Muhammdu Buhari bisa jinginar da tashoshin jiragen sama.
Majalisar Wakilai Tarayya na binciken Gwamnatocin Goodluck Jonathan da Muhammadu Buhari. Kwamiti na musamman zai binciki zargin Naira Tiriliyan 2.3 a TETFund.
Bayan ta yi shekaru fiye da bakwai ta na kan kujerar Minista a Najeriya, Zainab Shamsuna Ahmed za ta zama babbar Darekta mai iko a bankin Duniya da ke Amurka.
Jerin farko na wadanda za su zama Ministocin tarayya zai iya fitowa a makon nan. Mutanen farko da za a aikawa ‘yan majalisa sun hada da kwararrun masana tattali
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Tajuddeen Abbas ya nesanta kansa da kalamai na rashin da'a da hadiminsa, Godfrey Gaiya ya yi akan Buhari, tsohon shugaban.
Gwamnatin Buhari
Samu kari