Gwamnatin Buhari
Gwamnatin Bola Tinubu ta zo da sabon salon da ba a saba da shi ba, za a rika auna Ministoci. Duk ministan da yake rike da mukami zai iya rasa kujerarsa.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Tinubu ta ce za a jinkirta buɗe sabbin jami’o’in da gwamnatin da ta shude ta amince da kafa su.
Ministan kasafi da tsare-tsaren kasa, Atiku Abubakar Bagudu ya nuna Najeriya ta tunanin yin kasafin da ba a taba ganin irinsa ba tun da aka kirkiri kasar.
Rashin gane inda aka dosa ya haifar da rigimar da ma'aikata su ke yi a Hukumar NIPOST. Ma’aikata sun barke da zanga-zanga saboda nadin da Shugaban kasa ya yi.
Gwamnan CBN zai soke canjin kudi, eNaira da wasu canji da Muhammadu Buhari ya kawo. Olayemi Micheal Cardoso ba zai biyewa kashe kudi domin noman shinkafa ba.
Gwamnatin tarayya ta sake nada Sunday Adepoju awanni bawan an kore shi daga kujerarsa. Shugaban NIPOST din ya koma ofis, yana cewa Bola Tinubu ya maida sa.
Duk da alwashin daina karbo bashi, gwamnatin Bola Tinubu ta na bin bankin duniya domin ta ci bashi. Tinubu ya na so ya karbo $400m da za a raba a gidajen talakawa.
Mun tattaro kayan da CBN za ta iya ba ‘dan kasuwa kudi domin ya kawo su. Haramcin ya shafi tumatur, masara, ganye, man gyada ko kuma takin zamani daga kasashen waje.
Za ku ji bayani a kan Aminu Maida wanda ya zai rike NCC. Dr. Maida ya yi digirinsa a Ingila, ya yi aiki da kamfanoni da hukumomin gwamnati a gida da ketare.
Gwamnatin Buhari
Samu kari