Ayyuka mafi kyawu a Najeriya
Harkoki sun daina tafiya a ma'aikatun tarayya da na jiha a babban birnin jihar Delta yayin da NLC ta tsunduma yajin aikin sai baba ta gani daga ranar Talata.
Ayyukan sun tsaya cik a BUK, makarantun firamare da sakandire da ma'aikatun gwamnati a jihar Kano yayin da NLC ta tsunduma yajin aiki ranar Talata, 14 ga Nuwamba.
Gwamna Sheriff Oborevwori ya ziyarci dattijon ƙasa kuma tsohon sakataren ƙungiyar NUPENG wanda ke kwance ba lafiya a Asibiti. ya yi alƙawarin ba shi kulawa.
Kotun ɗa'ar ma'aikata ta Najeriya ta yanke hukuncin hana kungiyoyin kwadago na ƙasa NLC da TUC shiga yajin aikin da ta tsara farawa daga ranar 14 ga watan Nuwamba.
Kamfanin wutar lantarki na Kaduna watau Kaduna Electric ya sallami ma'aikafa aƙalla 39 daga aiki bisa kama su da aikata laifukan da suka saba wa dokar kamfani.
Ma'aikatan majalisa sun lashi takobin garƙame majalisar tarayya NASS da sauran majalisun dokokin jihohi daga ranar Laraba har sai an cika musu buƙatarsu.
Rahoton da ke shigowa ya bayyana abin da ya faru a ma'aikatar ayyuka ta Najeriya da kuma matakin da aka dauka a kwanakin baya. An bayyana abin da ya faru.
Ministan ayyuka, Injiniya David Nweze Umahi, ya bayyana cewa zai tattauna da kamfanonin da ke haɗa siminti domin su sauko da farashin kayansu ga yan Najeriya.
Jerin gwanon motocin gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki sun makale akan hanyar Sapele bayan tafka ruwa kamar da bakin kwarya a birnin, mutane sun yi martani.
Ayyuka mafi kyawu a Najeriya
Samu kari