
Barayin Shanu







'Yan bindiga sun harbe wasu mutane 'yan uwan juna su biyu a kauyen Azara da ke jihar Kaduna. 'Yan bindigar sun kuma kora shanu sama da 1,000 daga wani kauyen.

Hukuma ta kama wadanda ke da hannu wajen bugawa da yawo da kudin jabu. Kakakin NSCDC ya ce wadanda ke hannu su ne: Kamalu Sani, Uzaifa Muazu da Suleiman Yusuf

Wasu ɓarayin doya a jihar Kogi, sun halaka wani ƙaramin yaro har lahira a gonar mahaifin sa. Yaron dai ya gamu da ajalin sa ne bayan yayi ƙoƙarin kama ɗayan su.

Kawo yanzu an yi jana'izar mutum talatin da takwas cikin Fulani makiyayan da jirgin sama ya sakarwa Bam a karamar hukumar Doma ta jihar Nasarawa ranar Talata.

Bashir A.Limanci ya bada labarin yadda ya jefar da alabensa. Wanda ya tsinci jakar kudin ya yi niyyar tafiya da ita amma sai ya ga katin ATM, sai ya dawo da su.

Mutanen da zuwa yanzu ba a san adadinsu ba, sun fada hannun masu garkuwa da mutane a hanyar nan ta Legas zuwa Ibadan. Wannan lamarin ya auku ne ba da dadewa ba.

An sace motar Limamin Masallacin Jumu'a na ITN dake Zaria yau dinnan bayan Sallar Jumu'a. Mustapha Auwal Imam sun sa labarin Facebook, yanzu an gano motar.

Kotu ta daure Mawaki da wasu mutane na tsawon shekaru 20 saboda laifin damfara. Alkalin da ya saurari wannan kara a Ilorin, ya zartar da hukuncin dauri a kan su

An Likita a asibiti a jihar Kwara da laifin kashe marasa lafiya. Idan Likitan ya kashe marasa lafiya ta hanyar allura, ya kan dauke motocinsu domin ya saida.
Barayin Shanu
Samu kari