Arewa
Mahara sun yi ajalin Dagacin Riruwai da ke karamar hukumar Toro a jihar Bauchi bayan sun yi garkuwa da shi na tsawon kwanaki kafin daga bisani suka hallaka shi.
Mummunar gobara ta tashi a babbar kasuwa da ke jihar Sokoto inda ta kone kadarorin miliyoyi wanda har zuwa yanzu ba a tantance asarar da aka yi ba.
Yayin da Shugaba ta ba umarnin bude iyakokin Najeriya da Nijar, hukumar Kwastam a yankin jihar Kebbi ta bude iyaka da ke Kamba domin inganta kasuwanci.
Tsohon gwamnan Benue, Sanata Gabriel Suswam ya nuna sha'awar neman kujerar shugabancin jam'iyyar PDP ta kasa domin maye gurbin Dakta Iyorchia Ayi.
Azumin Ramadan wata ne da ake samun natsuwa wurin bautar ubangiji da neman tsira, sai dai akwai wasu muhimman abubuwa da ya kamata Musulmai su kauce musu.
Wasu sun fito sun soki yadda aka yi wuf aka dakatar da Abdul Ningi daga majalisa. Kungiyar Arewa ta bukaci Majalisa ta soke dakatarwar Sanata Abdul Ningi.
Kungiyar dattawan Arewacin Najeriya ta goyi bayan yunkurin Sheikh Ahmad Gumi na ceto daliban makarantar da aka sace a Kaduna ta hanyar tattaunawa.
Yayin da ake fama da matsalar tsaro a yankin Arewacin Najeriya, Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya ce an kwashe daliban da aka sace zuwa jihohi makwabta.
Bayan Sanata Abdul Ningi ya miƙa takardar murabus, NSF ta naɗa Sanata Abdul'azizi Musa Ƴar'adua a matsayin sabon shugaban sanatocin arewacin Najeriya.
Arewa
Samu kari