Aliko Dangote
A shekarar nan dan Najeriya kuma haifafen jihar Kano ya samu zunzurutun ribar kudaden da suka kai shi babban matsayi a duniya. Zai tsallaka zuwa mataki Dangote.
yadda albashin shugaban ma'aikatan kamfanonin bankin gt da kuma kamfanin dangote yake da kuma yadda suke a matakin kasa a shekarar 2021 da kuma na shekarar 2020
Yayin da kasuwanni ke ci gaba da samun tsaikao, Dangote ya samu ribar kudade masu tsoka a cikin kankanin lokaci, lamarin da ya ba shi karin matsayi a duniya.
Shigo da kayayyakin man fetur daga kasashen waje na samar da nakasu da illa ga fannin makamashi a kasar Ghana saboda yadda ake tafiyar da harkokin mai a kasar.
Shugaban kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya yi alkawarin bada gurbin aiki ga duk dalibin jami'ar kimiya da fasahan jihar Kano Wudil da ya kammala karatu
Kamar yadda Bloomberg suka bayyana, manyan attajiran Afrika basu girgiza ba yayin da aka samu sauyi a arzikinsu a watan Oktoban 2022. Dangote ne a kan gaba.
Za ayi shari’a nan gaba a kotu tsakanin Gwamnatin jihar Kogi da kamfanin Dangote. Gwamnati tana so kotu ta duna yarjejeniyar da aka shiga da Dangote a 2002.
Har yanzu Aliko Dangote shine mutum mafi kudi a Najeriya, kuma shine kadai aka ambaci sunansa cikin attajiran duniya mafi yawan dukiya guda 400 Abdulsamad Rabiu
Gwamnatin Najeriya tayi umarnin sake bude kamfanin simintin Dangote dake Obajana. Tayi umarnin cewa, dukkan wasu matsaloli dole ne a shawo kansu a shari’ance.
Aliko Dangote
Samu kari