Aliko Dangote
Matatar Dangote ta sanar da sabon farashin man fetur bayan dawo sayar masa danyen mai da Naira da gwamnatin Bola Tinubu ta yi. Ya dawo sayar da litar mai a N865.
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa tsarin ciniki da sayar da ɗanyen mai da Naira zai ci gaba, ta ce an cimma haka ne bayan kwamitin aiwatarwa ya sake zama.
Kungiyar masu matatun mai ta kasa CORAN ta ce farashin litar fetur zai iya dawowa kasa da N400 wato N350 idan farashin danyen mai ya dawo Dala 50 a kasuwar duniya.
Yan kasuwar man fetur sun tabbatar da cewa farashin sufuri da kayayyaki zai sauka a Najeriya bayan farashin danyen mai ya karye a kasuwar duniya.
Aliko Dangote; Femi Otedola, shugaban kamfanin First HoldCo, da wasu 'yan Najeriya hudu, sun shiga jerin bakaken fata mafi kudi a duniya a shekarar 2025.
Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya kara kudin litar man fetur a Najeriya 'yan sa'o'i da sauke Mele Kyari da Bola Tinubu ya yi. Ana sayar da litar mai a N950.
Farashin man fetur ya fara komawa gidan jiya bayaj karewar yarjejeniyar cinikayya tsakanin gwamnatin tarayya da matatun mai a Naira, luta ta ƙara tsada a Legas.
Kumgiyar masu gidajen mai ta Najeriya watau PETROAN ta bayyana cewa babu abiɓda ya sauya a harkokin cinikin mai tsakanin mambobinta da matatar Ɗangote.
Kungiyar 'yan kasuwar man fetur sun kara kudin litar man fetur a Najeriya. za a dawo sayar da litar mai a N900 a kan N890 da aka saba a makon da ya wuce.
Aliko Dangote
Samu kari