Aliko Dangote
Mai kamfanin BUA, Abdul Samad Rabiu ya gana da shugaba Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban kasa. BUA ya yi magana kan sauke farashin siminti da abinci.
Kamfanin Dangote ya bude wa matasan Najeriya kofar samun shiga shirin ba wadanda suka kammala karatu aikin ba su horo na musamman na na shekarar 2025.
Matatar man Dangote ta sanar da rage kudin litar man fetur daga N835 zuwa N825 domin saukaka wa 'yan Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan Dangote ya gana da NNPCl
Kamfanin Dangote ya sake rage farashin man fetur zuwa N825, daga 835 a matatar mansa da ke Legas don bai wa 'yan Najeriya damar sayen fetur din a farashi mai sauƙi.
Aliko Dangote ya kai ziyara NNPCL domin farfaɗo da haɗin gwiwa, bayan tangarɗar da aka samu a lokacin Mele Kyari, ana sa ran gina sabuwar alaka a tsakaninsu.
Alhaji Aliko Dangote na shirin kafa katafaren kamfanin sukari a kasar Ghana. Kamfanin zai samar da ayyuka ga matasa da dama da bunkasa tattakin arzikin Afrika.
Attajirin Nahiyar Afrika, Aliko Dangote ya yaba wa Shugaba Tinubu bisa nada sabbin shugabannin kamfanin NNPCL inda ya ce sun cancanta kuma za su kawo shi ga ci gaba.
Aliko Dangote ya bayyana wadanda suke kokarin durkusa matatarsa bayan ya kai ziyara ga Bola Ahmed Tinubu. Dangote ya ce shugabannin NNPCL ba su cikinsu.
Alhaji Aliko Dangote ya ce an sako shi a gaba kan matatar mai da ya gina a Legas. Dangote ya ce yana da tabbas a kan cewa zai yi nasara a kan masu adawa da shi.
Aliko Dangote
Samu kari