Aliko Dangote
Mamallakin kamfanin BUA, Abdussamad Rabiu ya samu ribar Dala miliyan 500 wanda ya yi sanadin karuwar arzikinsa zuwa Dala biliyan 7.6 a wannan wata.
Kamfanin simintin Dangote ya fito fili ya yi magana kan batun da ke yawo mai cewa ya shirya rage farashin kowane buhun siminti zuwa N2,400 a kasuwa.
Ƴan Najeriya sun yi martani kan musanta rage kuɗin buhun siminti da kamfanin Ɗangote. Da yawa ba su ji daɗin yadda farashin buhun siminti ya yi tsada ba.
Kusan an yi ba ayi ba ne a kamfanin BUA, bayan an gama murnar sauke kudin buhun simintin, kamfanin ya tashi farashin fulawa, sukari, taliya a 'yan kwanakin nan.
Yayin da farashin litar bakin mai ke kara ta shi, ana hasashen kamfanonin Dangote da BUA ka iya kara farashin kayansu saboda amfani da bakin mai din.
Kamfanin Ɗangote Group ya musanta rahoton da ake yaɗa wa a kafafen sada zumunta cewa farashin siminti zai dawo N2,700 a kowane buhu daga watan Oktoba.
Alhaji Aliko Dangote ya tafka mummunar asara har Naira miliyan 525 a cikin sa'o'i 24 kacal wanda hakan ya saka shi mafi asara a Nahiyar Afirka gaba daya.
An ruwaito yadda kamfanin Dangote ya samu lambar yabon da ake ba kamfanoni masu tasiri sosai a Najeriya daidai lokacin da ake ci gaba da bayyana yabo gareshi.
Bayan dogon jiran lokacin da za ta fara aiki, matatar man fetur ta Dangote ta sanar da cewa a cikin watan Oktoba za ta fara aikin tace ɗanyen man fetur.
Aliko Dangote
Samu kari