Aliko Dangote
An kawo jerin masu kudi 10 da su ka samu shiga sahun Attajiran Afrika a shekarar 2024. Na farko shi ne Aliko Dangote ko kuma a ce Mista Johann Rupert.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya rasa matsayinsa na attajirin da yafi kowa kudi a nahiyar Afirika. An samu sabon na daya.
Wani mutumi da ya mallaki fili amma bai da kudin fara gina gidansa ya yi amfani da buhun simintin Dangote wajen dinkawa kansa da abokansa tufafi.
Abdul-Samad Rabiu ya ziyarci Bola Ahmed Tinubu domin yi masa gaisuwar bikin karshen shekara. BUA ya ce a kan N3500 ake bada sarin siminti kuma ba zai tashi ba.
Matatar mai da ke birnin Port Harcourt ta fara aikin tace danyen mai kamar yadda Gwamnatin Tarayya ta yi alkawari a watan Agusta cewa a Disamba komai zai kankama.
Dangote ya samu kishiya a kasuwnacin matatar man fetur, BUA zai fara harkar a jihar Akwa Ibom a nan ba da dadewa ba, bayani ya fito daga wata mata.
Masani ya bayyana dalilin da yasa rage farashin da aka yi a baya na simintin BUA bai yi tasiri ba saboda har yanzu ana ci gaba da siyar dashi a yadda yake.
Kamfanin simintin Dangote ya bai wa dalibai 119 tallafin karatu ga 'yan asalin jihar Ogun da ke yankin Ibese da kamfanin ke gudanar da ayyukansa.
Dan takarar gwamnan jihar Kogi a inuwar PDP, Sanata Dino Melaye, ya musanta rade-raɗin da ke yawo cewa ya karbi N3bn daga Atiku Abubakar da Aliko Ɗangote.
Aliko Dangote
Samu kari