Ali Nuhu
Ali Nuhu ya gargadi jaruma Rayya kan yunkurin da take yi na zana tattoo. 'Yan Kannywood da dama sun mara masa baya, suna neman ta dakatar da wannan shiri.
An tattara cikakken jerin sunayen 'yan tawagar jami’an tsaro 15 na Shugaban kasa Bola Tinubu, wadanda suka hada da jihohi da yankunan da suke jagoranta.
Legit Hausa ta tattaro yawan mabiyan da wasu fitattun jaruman Kannywood ke da su a shafukan sada zumunta. Ali Nuhu ne mafi yawan mabiya da mutane miliyan 8.5.
Daraktan hukumar NFC, Ali Nuhu ya ce za su ba matasa masu hidimar kasa ta NYSC gudumawar koyon sana'a. Ya fadi haka ne bayan ganawa da shugabar NYSC a Filato.
Fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Adam A Zango ya yi martani kan yadda ake yada halin kunci da ya ke ciki inda ya tabbatar cewa lafiyarsa kalau.
Shugaban hukumar fina-finai ta Najeriya, Ali Nuhu, ya yi karin haske kan halin da jarumin masana'antar Kannywood, Adam A. Zango ya samu kansa a ciki.
Jarumin Kannywood, Sarki Ali Nuhu, ya bayyana aniyarsa ta kawo sauyi na zamani a ɓangaren shirye fina-finan Najeriya na kudu da na Arewa domin a goga da su.
Dauda Kahutu Rarara, a zantawarsa da manema labarai, ya ce: "Ni ne na yi ruwa na yi tsaki Shugaba Tinubu ya ba Ali Nuhu muƙamin shugaban hukumar fina-finai.
Babban birnin tarayya Abuja ya cika ya tumbatsa da manyan jaruman masana'antar Kannywood yayin da aka yi shagalin bikin nada Ali Nuhu mukami a hukumar fina-finai.
Ali Nuhu
Samu kari