Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso
Atiku Abubakar ya ce an yi masa alkawarin samun takara, a karshe ya sa ya ji kunya a NNPP, ya bata lokaci a banza bayan alakar da ke tsakaninsa da Rabiu Kwankwaso.
Tsohon kwamishina a jihar Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso ya yi iƙirarin cewa tun kafin hukuncin kotun ƙoli aka cimma matsaya da Gwamna Abba Kabir zai baro NNPP.
Jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso, ya bukaci manyan masu ruwa da tsaki na Arewacin Najeriya su marawa Tinubu baya.
Wanda ya assasa jami'yyar NNPP, Dakta Boniface Aniebonam ya koka kan yadda Sanata Rabiu Kwankwaso ke neman kwace ragamar jami'yyar bayan wahalar da ya sha.
Jigon APC a Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso ya bayyana cewa gwamnatin jihar ba ta shirya ba kan binciken Abdullahi Ganduje, ya ce Rabiu Kwankwaso maci amana ne.
Abba Kabir Yusuf ya hurowa Dr. Abdullahi Umar Ganduje wuta cewa sai an bincike shi. A baya an fara zancen ‘yan Kwankwasiyya za su dawo cikin APC.
Bangaren Kudu maso yamma na jam'iyyar New Nigeria's Peoples' Parrty ya yi fatali da sabuwar alamar jam'iyyar da kwankwaso ya kaddamar. Sun ce ba a tuntube su ba
Musa Iliyasu Kwankwaso babban jigo a jam'iyyar APC ta jihar Kano, ya bukace 'yan majalisun Arewa da kada su bari zargin cushe a kasafin kudi ya raba kansu.
Sheikh Muhammad Bn Uthman ya bayyana abin farin ciki da Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya fada musu yayin zama da malaman addini da ya yi a jihar.
Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso
Samu kari