Akwa Ibom
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana cewa babu jam'iyyun siyasa da za a samu a jihar Akwa Ibom a 2027. Ya ce PDP ta tarwatse.
Bayan kotu ta kama Farfesa Peter Oghan da laifin murde zabe, har yanzu yana yawo a gari ba tare da zaman kurkukun shekaru uku da aka yanke masa ba.
Gwamnan Akwa Ibom, Fasto Umo Eno ya bayyana cewa a yanzu bai san yadda yanayi zai yi da shi ba, ko zama a PDP ko kuma zai sauya sheka zuwa APC mai mulki.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno ya bayyana cewa jam'iyyun siyasa kamar APC da PDP ba su da bambanci domin duk manufarsu ɗaya a siyasar Najeriya.
Bayan taso shi a gaba, shugaban Majalisar Dattawa a Najeriya, Godswill Akpabio, ya ce ba zai yi murabus ba duk da kiraye-kirayen da ake masa daga ‘yan adawa.
Mutane sun shiga mamaki bayan sace Fasto John Okoriko ya ce babu wani wurin da ake kira aljanna ko wuta, yana mai cewa Allah na kasancewa a zuciyar mai bi.
Jihohi 6 da suka hada da Akwa Ibom, Bayelsa, Delta, Enugu, Ribas da Taraba na karkashin mulkin PDP tun 1999 ba tare da jama'a sun sauya jam'iyyar da suke zabe ba.
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta ce a shirye take ta karɓi Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom daga PDP bayan ya kwatanta jam’iyyarsu da jirgi mai matsala.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta yi kira ga gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno, da ya sake tunani kan shirinsa na sauya sheka zuwa wata jam'iyyar.
Akwa Ibom
Samu kari