Abun Al Ajabi
Rahotanni sun nuna cewa ƴan sanda sun kama wata matashiya yar sheksra 20, Fatima Abdulkadir bisa zargin hannu a mutuwar mutum 3 bayan sun ci abinci.
Al'umma sun sha mamaki bayan gano wani otal da ake aikata badala a cikin wata makarantar firamare da ke karamar hukumar Esan ta Yamma a jihar Edo.
An gano Hamdiyya a cikin mawuyacin hali a asibitin Zamfara, yayin da Amnesty ta yi kira da a binciki batan matashiyar da barazanar da take fuskanta.
Akalla fursunoni 7 ne aka ce sun tsere daga gidan gyaran hali na Ilesa a Osun bayan ruwan sama ya rushe bango. NCoS ta fara bincike da farauta cikin gaggawa.
Tsohon minista a Najeriya, Femi Fani-Kayode ya wallafa bidiyon yadda aka hana Peter Obi shiga fadar Vatican sai da Bola Ahmed Tinubu ya sa baki aka barshi.
Hukumar Hisbah ta jihar Yobe tare da hadin guiwar hukumomin NDLEA da NSCDC sun rufe 'Maina Lodge' a birnin Damaturu, inda suka kama katon 209 na giya.
Ya sanda a Jihar Rivers sun tabbatar da kama wata mata mai suna Gift bayan ta yanke mazakutar saurayinta a unguwar Diobu da ke Port Harcourt a jiya Alhamis.
An gurfanar da fitaccen mawaki, Chris Brown a Manchester kan zargin kai hari da kwalba; kotu ta ƙi bayar da belinsa, kuma an tura shi zuwa gidan yar zuwa Yuni.
Sojoji sun fara tserewa daga sansanoninsu a Borno bayan harin Boko Haram. Wata majiyar soji ta ce wani jami'in CJTF ne ya jagoranci 'yan ta'addar suka farmake su.
Abun Al Ajabi
Samu kari