Abuja
Hukumomi a Saudiyya sun rage kudin aikin Hajji ga maniyyatan da za su sauke farali a 2024 da kaso mafi yawa a bangaren kudin tikiti da masauki da sauransu.
Hukumar jin dadin alhazai, NAHCON ta fitar da farashin kudin kujerar aikin aikin hajjin bana ta shekarar 2024 a naira miliyan 4.9 yayin da Arewa kuma 4.7.
Ministan Harkokin Jiragen Sama, Festus Keyamo ya bayyana irin rarar makudan kudade har naira miliyan 943 idan aka mayar da ofishin FAAN daga Abuja zuwa Legas.
Fasto Olabisi Adegboye ya fallasa wadanda ke juya gwamnatin Tinubu da kuma hana shi yin abin kirki a kasar inda ya ce za a kore su kafin cika shekara daya.
Masu garkuwa da mutanen da suka sace mutane a yankin Bwari dake babban birnin tarayya sun bukaci a kawo masu babura biyu bayan sun karbi kudin fansa miliyan 8.5.
Tsohon Akanta Janar a Najeriya, Ahmed Idris ya bayyana yadda hukumar EFCC ta yaudare shi kan amincewa da hannunsa a badakalar naira biliyan 109.4.
Ministan yada labarai Najeriya, Mohammed Idris ya kare matakin cire tallafin mai da Shugaba Bola Tinubu ya yi a watan Mayun shekarar 2023 a Abuja.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya yi rashin matar mahaifinsa wacce ta rasu tana da shekara 69 a duniya. Ta rasu ne bayan ta yi jinya.
Miyagun 'yan bindigan da suka sace wasu mutum bakwai a babban birnin tarayya Abuja, sun fadi makudan kudaden fansan da za a ba su kafin su sako mutanen.
Abuja
Samu kari