Abuja
Sifetan 'yan sanda, Kayode Egbetokun ya tura sako ga Kungiyar Kwadago ta kasa, NLC da TUC kan shirin su na yin zanga-zanga a gobe Laraba 2 ga watan Agusta.
Mak bai wa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, shawara kan harkokin tsaron kasa, Malam Nuhu Ribaɗu ya gana da gwamnonin kudu maso gabas a Abuja ranar Litinin.
Sanatan Adamawa ta Arewa, Ishaku Abbo ya bayyana yadda ya rubuta jarrabawar firamare a aji uku kuma ya yi nasara saboda shi na daban ne a cikin sauran dalibai.
An ɗan sami hatsaniya a majalisar dattawa lokacin tantance Farfesa Joseph Turlumum, ɗan asalin jihar Benuwai da ke arewa ta tsakiya, ta faru ne kan shekaru.
Tsohon ministan ayyuka a mulkin Olusegun Obasanjo, Adeseye Ogunlewe ya fadi dalilin da yasa aka ba wa tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike mukamin minista.
Majalisar Dattawa ta fara tantance ministocin Tinubu guda 28 da ya mika mata a yau Litinin yayin da ta kammala tantance guda 20 a dakin majalisar da ke Abuja.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya koma fadarsa da ke Aso Rock a jiya Lahadi bayan shafe watanni biyu a gida na musamman da ke Asokoro saboda korafin jama'a.
Ana kyautata zaton Bola Tinubu zai yi aiki da kwararru wajen gudanar da mulkinsa. Ya zabi wasu manyan sanannun masu ilimi da gogewan da ya kamat ku sani a kai.
Lauya ya nemi a haramtawa Stella Okotete zama ɗaya daga cikin waɗanda Shugaba Tinubu zai bai wa muƙamin minista a gwamnatinsa. Lauya ya zargeta da cin hanci.
Abuja
Samu kari