Abuja
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da biyan makudan kudade na alawus N25,000 ga likitoci da sauran ma'aikantan lafiya na Tarayya bayan fara yajin aiki.
A ranar Alhamis, 27 ga watan Yuli ne aka yi rabon kwamitoci a Majalisar Wakilan Najeriya ta 10. Wasu daga cikin 'yan Majalisun sun yi nasarar dawowa kwamitocin.
Babbar kotun birnin tarayya Abuja mai zama a Maitama ta kori buƙatar da hukimar DSS ta shigar tana neman a bata damar ci gaba da tsare dakataccen gwamnan CBN.
Labarin da ke iso mana na nuni da cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya shiga wata ganawa ta gaggawa da shugabannin ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC a fadar.
Wata kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta sallami tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido kan tuhumar da ake yi ma sa ta kuɗaɗe har naira miliyan 712.
Majalisar Dattawa ta sake daga zamanta zuwa gobe Laraba 26 ga watan Yuli yayin da 'yan Najeriya ke dakon sanin sunayen ministocin da Shugaba Tinubu ya mika.
Mataimakin shugaban jami'ar Abuja, Farfesa Abdul Rasheed Na'Allah ya ce dole ko wane dalibi ya yi rijista da kamfani kafin kammala digiri don rage rashin aiki.
Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya ce Najeriya ta kunyata kanta da Afrika baki daya a idon duniya. Obasanja ya bayar da shawarwarin da ya kamata.
Sanatan jihar Abia da ke Kudu maso gabashin Najeriya a majalisar dattawa ta Takawas, Sanata Mao Ohuabunwa, ya rashin mai ɗakinsa, ta rasu a Asibitin Abuja.
Abuja
Samu kari