Abuja
Yan sanda sun yi nasarar damke mutum shida, maza huɗu da mata biyu, bisa zargin garkuwa da mutane a birnin tarayya Abuja, sun kwato makamai da kayayyaki.
An yi garkuwa da wasu matafiya daga Umuahia na jihar Abia a cikin wasu manyan motocin alfarma guda biyu a karamar hukumar Olalamaboro ta jihar Kogi.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Olayemi Cardoso, ya fito ya yi magana kan dalilin kwashe wasu ofisoshin babban bankin da ga birnin Abuja zuwa Legas.
Sanata Oluremi Tinubu, mai ɗakin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ta gana da matan gwamnonin Najeriya a fadar shugaban ƙasa da ke birnin tarayya Abuja.
Wani bincike da ofishin Odita-Janar na Tarayya (OAuGF) ya yi, ya nuna yadda Kotun Koli ta kashe sama da naira biliyan 12 tare da sayar da kadarori ba bisa ka'ida ba.
Hukumar gudanarwar babban birnin tarayya Abuja (FCTA) ta ba 'yan kasuwa da ke kan titin N16 a Gwarinpa wa'adin kwanaki biyar su kwashe 'yan komatsansu.
Hukumomi a Saudiyya sun rage kudin aikin Hajji ga maniyyatan da za su sauke farali a 2024 da kaso mafi yawa a bangaren kudin tikiti da masauki da sauransu.
Hukumar jin dadin alhazai, NAHCON ta fitar da farashin kudin kujerar aikin aikin hajjin bana ta shekarar 2024 a naira miliyan 4.9 yayin da Arewa kuma 4.7.
Ministan Harkokin Jiragen Sama, Festus Keyamo ya bayyana irin rarar makudan kudade har naira miliyan 943 idan aka mayar da ofishin FAAN daga Abuja zuwa Legas.
Abuja
Samu kari