Abuja
Miyagun 'yan bindigan da suka sace wasu mutum bakwai a babban birnin tarayya Abuja, sun fadi makudan kudaden fansan da za a ba su kafin su sako mutanen.
Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta nada Hon. Amina Arong Divine a matsayin shugabar matan jam'iyyar bayan mutuwar tsohuwar shugabar matan, Farfesa Stella.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun sake kai harin ta'addanci a birnin tarayya Abuja, 'yan bindigan a yayin harin sun yi awon gaba wani babban darakta.
Majalisar dattawan Najeriya ta aike da saƙon sammaci ga gwamnan CBN domin ya bayyana a gabanta makon gobe kan tattalin arzikin kasa da kuma faɗuwar darajar Naira.
Wasu miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da kanana yara mata guda biyu yayin da suka kutsa kai ta tsiya cikin wani gida a babban birnin tarayya Abuja.
Ministan babban birnin tarayya (FCT) Nyesom Wike ya amince a fitar da naira biliyan 30.9 don gyara akalla makarantu 62 a fadin birnin Abuja kafin watan Mayu.
A Najeriya akwai attajirai wadanda ake ji da su a Nahiyar Afirka dama duniya baki daya, a wannan rahoto mun kawo muku jerin wadanda suka mallaki jiragen sama.
Kasa da kwanaki biyu da barin kujerar gwamnan Kogi, hotunan Yahaya Bello sun mamaye Abuja, inda ake tallata shi a matsayin mai neman kujerar shugaban jam'iyyar APC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta gargaɗi tsohon gwamnan jihqr Kogi, Yahaya Bello, ya shiga taitayinsa doomin babu gurbinsa a kwamitin gudanarwa na ƙasa karkashin Ganduje.
Abuja
Samu kari