Abuja
Hukumar Matasa Masu Yi Wa Kasa Hidima, NYSC ta tura wata budurwa zuwa mayanka don yi wa kasa hidima har na tsawon shekara daya bayan kammala jami'a a Najeriya.
Gwamnati ta rusa shagunan kwano da mutane su ka kafa a Abuja. FCTA ta ce idan aka gama rusau, za a zo da tsarin da zai dauki ‘yan kasuwan da ke naman abinci.
Yayin da a kwanakin baya Shugaba Bola Tinubu ya yi alkawarin rage farashin gas, a yanzu farashin shi ma ya yi tashin gwauron zabi kamar man fetur a Najeriya.
Shugabannin ƙungiyar kwadago ta ƙasa NLC sun ƙaurace wa taron da gwamnatin tarayya ta shirya da nufin rarrashinsu su hakura da shiga yajin aiki gobe Talata.
Peter Obi, ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar Labour ya fadawa kotun zaɓe buƙatunsa guda biyar da yake so ta cika ma sa kan shari'arsa da Shugaba Tinubu.
Shahararren Fasto Daniel Olukoya ya gargadi masu cikon mazaunai da mama inda ya ce irin wadannan matan shaidan ya gama da su kuma ba zai waiwaice su ba a gaba.
Shugaba Bola Tinubu ya cika kwanaki dari a kan mulki, amma akwai tarun matsaloli da ke kawo cikas ga gudanar da gwamnatinsa da aka gagara shawo kansu har yanzu.
Kamfanin siminti na Dangote ya biya kudin haraji har Naira biliyan 412 a cikin shekaru uku kacal ga Gwamnatin Tarayya, ya shawarci 'yan kasa kan amfanin hakan.
Batun cewa shugaban mulkin sojin Mali ya yi barazanar farmakar birnin Abuja tare da ɗora ainihin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasa kan mulki ba gaskiya ba ne.
Abuja
Samu kari