Abuja
Majalisar Dattawa da amince wa Shugaba Tinubu karbo basukan dala biliyan 7.8 da kuma Yuro miliyan 100 don inganta rasuwar 'yan kasar ta fannoni da dama.
Yan bindiga sun kai mummunan hari a kauyukan birnin tarayya Abuja da jihar Neja. A yayin harin yan bindigan sun halaka mutum hudu da sace wasu da dama
Wasu miyagun yan bindiga sun kai hari a karamar hukumar Bwari ta birnin tarayya Abuja. Miyagun yan bindigan sun yi awon gaba da basarake da wasu mutum biyar.
Wasu miyagun yan bindida sun kai farmaki kauyuka uku a babban birnin Tarayya Abuja da jihar Neja, sun kashe mutane hudu tare da sace wasu akalla 39.
Tsohon shugaban Institute of Chartered Accountants of Nigeria (ICAN), Emmanuel Ijewere, ya mutu bayan fama da doguwar rashin lafiya ranar Alhamis.
Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle ya gargadi sabbin Burgediya Janar 47 da suka samu karin girma zuwa Manjo Janar kan dakile matsalar tsaro a Najeriya.
Tsohon shugaban Majalisar Dattawa a Najeriya, Anyim Pius Anyim ya bayyana yadda suka shirya taimakon marigayi Ghali Na'Abba kafin rasuwarshi a jiya.
An wayi garin yau Laraba da mummunan labarin rasuwar tsohon kakakin Majalisar Wakilai a Najeriya, Alhaji Ghali Umar Na'Abba wanda ya rasu ya na da shekaru 65.
Shugaba Tinubu ya yi alkawarin ci gaba da ba da tallafi ga 'yan kasar yayin da ake ci gaba da wahala a kasar tun bayan cire tallafin mai a watan Mayu.
Abuja
Samu kari