
Jihar Abia







Gwamnan jihar Abiya, Okezie Ikpeazu, ya rushe gwamnatin kananan hukumomi 17 dake jiharsa bayan wa'adinsu ya kare, ya gode musu tare da fatan Alheri nan gaba.

Ganin zaben 2023 ya karaso, an ji labari shugaban Kungiyar Abia Christian Community (ACC) za ta fadawa mabiyanta ‘yan takaran da za a zaba a kowace kujerar 2023

Kwamishinar masana'antu ta jihar Abiya, Olawengwa, ta bayyana cewa ta yi murabus daga gwamnati kuma ta sauya sheka zuwa jam'iyyar APGA saboda wasu dalilai.

Wata kotun majistare a Umuahia, babban birnin jihar Abia ta yankewa tsohon karamin ministan ma’adinai da ci gaban karafa, Uche Ogah hukuncin dauri a kurkuku.

likitoci a jihar Abia sun koka kan yadda gwamnatin jihar tai biris da su ba tare da ta kallesu wajen cika musu hakokinsu da ya kamata ace ta biyasu hakkin nasu.

Babbar Kotun tarayya mai zama a birnin tarayya Abuja ta rushe zaben fitar da ɗan takarar gwamnan jihar Abiya karkashin inuwar APGA, ta umarci a sake sabo .
Jihar Abia
Samu kari