Bola Tinubu
Na kusa da Goodluck Jonathan ya fadi wanda zai hana PDP lashe zabe a 2027. Reno Omokri ya ce idan Peter Obi bai tsaya takara ba, Atiku Abubakar zai iya nasara.
Ministan harkokin cikin gidan Najeriya, Olubunmi Tunji-Ojo ya ta kan shi a gwamnati. ‘Badakalar’ kwangilar N438m ya sa CCB za ta binciki Minista bayan wata 6 a ofis
Tsohon kakakin yakin neman zaben shugaban kasa na Atiku Abubakar a zaben 2023, Daniel Bwala, ya bayyana martanin da Atiku ya yi masa bayan ya gana da Tinubu.
Wani jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taka rawa a hukuncin Kotun Koli kan zabeɓ Kano da Plateau.
Sanata Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam;iyyar NNPP a zaben 2023, ya ce jam’iyyarsa da ta APC za su yi aiki tare a inda ya kamata.
Wani jigo a jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Ibrahim Danlami Kubau, ya yi magana kan dalilin Tinubu na kin tsoma baki a shari'ar zaben gwamnan Kano.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya yi magana kan rikicinsa da wanda ya gaje shi a kujerar mulkin jihar Rivers, Gwamna Siminalayi Fubara.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya yi magana kan yadda ya shiga cikin wani yanayi kafin kotun koli ta zartar da hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar.
Dan fafutukar kasar Yarbawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Igboho, ya aika sako ga Shugaba Bola Tinubu, yana mai bayyana tsawon lokacin da zai yi a mulki.
Bola Tinubu
Samu kari