Bola Tinubu
An tabbatar cewa tsohon gwamnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi ya samu shiga jerin sunayen Shugaba Bola Tinubu da aka dade ana jira bayan watanni 2 da rantsarwa.
Tun daga 1975 har zuwa yau, Najeriya ta iya rike shugabancin kungiyar ECOWAS sau kusan 10. A lokacin mulkin Soja ne kasar tayi shekeru har 14 a jere kan mulki.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cire tallafin man fetur gaba ɗaya saboda a cewarta ba za ta iya ci gaba da biya ba. Cire tallafin ya janyo ƴan Najeriya na kuka.
El-Rufai, Ganduje, Badaru, Wike da wasu karin tsofaffin gwamnoni guda biyu ne ake sa ran shugaban kasa Bola Tinubu zai bai wa mukaman ministoci a gwamnatinsa.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana yadda yawan amfani da man fetur ya ragu sosai tun bayan cire tallafi, an samu raguwar shan mai din da lita miliyan 18.5 a wata.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir Ahmed El-Rufai ya nesanta kansa da faɗin cewa Shugaba Tinubu ya lashe zaɓen shugaban ƙasa ne saboda ya yi amfani da addini.
Kuɗi yana neman jawo sabon rikicin cikin gida a NWC a jam’iyyar APC. Babu kan ta APC domin Abdullahi Adamu ya hana sauran shugabannin APC sanin abin da ake ciki
Gamayyar wasu ƙungiyoyi a ƙarƙashin ƙungiyar Movement Against Corruption in Nigeria (MACIN) sun buƙaci NIS da Interpol su sanya ido kan Abdullahi Umar Ganduje.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa kasashen Yammacin Afrika za su y hadn gwiwa wajen fatattakar matsalar tsaro da ta addabi yankin. Ya bayyana cewa matsalar.
Bola Tinubu
Samu kari