NECO
Biyo bayan jita-jitar cewa an kashe shugaban hukumar jarrabawa ta NECO, hukumar tare da 'yan sanda, sun yi cikakken bayanin yadda gaskiyar lamarin ya faru.
Hukumar Shirya Jarabawa kammala sakandare (NECO) ta dage gudanar da jarabawar neman gurbin shiga makarantun sakandaren Gwamnatin Tarayya (NCC) na shekarar 2021.
Hukumar jarrabawan NECO ta bayyana cewa, ta saki sakamakon jarrabawar shekarar 2020. A yau Alhamis ne shugaban hukumar ya sanar da haka a Minna, jihar Neja.
Gwamnatin jihar Sakkwato ta bayyana cewa ta biya kudade N740m wajen biya wa dalibai kudin rajistar NECO da WAEC a fadin jihar. Akwai kuma shirin karfafa matasa.
Hukumar Jarrabawa ta Kasa wato (NECO) ta fitar da sakamakon Jarrabawar Dalibai da suka kamalla babban sakandare wato SSCE, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.
Gwamnatin tarayya (FG) ta sanar da cewa za a bude makarantun sakandire a fadin kasa domin bawa daliban da ke shekarar karshe damar zana jarrabawar kammala karat
Kwamitin gudanarwa ta hukumar shirya jarabawar kammala karatun sakandari a Najeriya, NECO ta amince da fatattakar wasu ma’aikatan hukumar 19 da aka samu suna amfani da takardun karatu na bogi.
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandari ta Najeriya, NECO ta sanar da sakin sakamakon jarabawar da aka zana a watan Nuwamba da Disamba, inda ta ce jahar Ogun ce kan gaba wajen samun nasara a tsakanin kafatanin jahohin Najeriya.
Hukumar da ke gudanar jarrabawar gama Sakandare NECO ta ceci Sanatan Anambra, Ifeanyi Ubah, da kotu ta tsige daga Majalisar Dattawa saboda rashin takardu.
NECO
Samu kari