
Barcelona FC







Akwai jita-jitan cewa Cristiano Ronaldo yana neman kai da Manchester United ko ana neman kai shi. Bayern Munich ta zama Kungiya ta biyar da ta ki karbarsa.

Gwajin da aka yi jiya ya nuna cewa Zinedine Zidane ya na dauke da kwayar cutar COVID-19. Real Madrid ta na cikin matsala bayan ta rasa wasu wasanni a jere.

A jiya Bilbao ta dauki kofin Super Cup, ta yi waje da Madrid, ta doke Barcelona. A wasan, VAR ya tonawa Tauraro Lionel Messi asiri, Messi ya tashi da jan kati.

A jiya aka ji cewa ‘Dan wasan tsakiya da bayan Barcelona ya kamu da COVID-19. ‘Dan wasan da yanzu haka yake fama da rauni a cinya, zai yi jinyar Coronavirus.

A Ranar Alhamis, Dan wasa Luis Suarez ya bayyana wulakancin da ya sha har ya sharba kuka a Barcelona. Suarez ya fallasa yadda aka yi masa korar kare a Satumba.

Lionel Messi ya soki Barcelona a takardar da ya aikawa Suarez dazu. Bisa dukkan alamu Lionel Messi bai ji dadin yadda Luis Suarez ya tashi daga Barcelona ba.
Barcelona FC
Samu kari