Dino Melaye
PDP ta fara ganin haske yayin da fusatattun gwamnoninta suka nuna shirinsu na yin sulhu da Atiku da sauransu amma Dino ya gindayawa Seyi Makinde sharadi 1.
Sen. Dino Melaye, dan takarar gwamna na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a zaben watan Nuwamban 2023 ya ce zai yi mulki da tsoron Allah idan an zabe shi
Rikici tsakanin Dino Melaye da Gwamna Nyesom Wike ya dauki sabon salo yayin da tsohon sanatan ya bayyana yadda Patience Jonathan ta taimaki Wike ya zama gwamna.
Dino Melaye ya fadi abin da ya ba ‘Yan PDP, aka tsaida shi takarar Gwamnan Kogi, Dino bai iya amsa tambayar da aka yi masa kan zargin tasirin kudi a zabensu ba.
Smart Adeyemi da wasu daga cikin wadanda su ka so samun takarar Gwamna a Kogi sun yi fushi, ana zargin ba ayi wani zaben gwani ba, sakamakon bogi aka bada.
A zaben Nuwamban 2023 da za a shirya, Sanata Dino Melaye ya samu takarar Gwamnan Jihar Kogi a karkashin Jam’iyyar PDP. Dino Melaya zai tunkari Ahmad Usman-Ododo
Dan takarar gwamnan Kogi, Dino Melaye ya bayyana yadda Gwamna Nyesom Wike ya roke shi don ya tabbata Atiku Abubakar ya dauke shi a matsayin abokin takararsa.
Sanata Dino Melaye, daya daga cikin neman tikitin PDP a zaben gwamnan Kogi ya caccaki Gwamna Nyesom Wike saboda furucin da ya yi a kansa a baya-bayan nan.
Gwamna Nyesom Wike ya yi watsi da yiwuwar nasarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamnan jihar Kogi idan har ta ba Dino Melaye tikitinta.
Dino Melaye
Samu kari