Dino Melaye
Dino Melaye, dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi mai zuwa, ya lissafa sunayen wasu yan siyasa hudu da ya yi zargin ana shirin kashewa.
Dino Melaye, dan takarar gwamna a zaben gwamnan jihar Kogi ya yi alkawarin gina otal na alfarma a kan ruwa don jawo hankalin ma su zuba hannun jari.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zabe a jihohin Kogi da Bayelsa da Imo, masana sun yi martani kan wanda zai yi nasara musamman a jihar Kogi.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya isa jihar Kogi domin halartar ralin yakin neman zaben ɗan takarar gwamna a inuwar PDP, Melaye.
Jama’a sun yi cece-kuce bayan barambaramar da Usman Ododo, dan takarar jam'iyyar APC a zaben gwamnan jihar Kogi ya yi. Ya kira kansa a matsayin mace.
'Yan takara goma sha takwas ne za su fafata a zaben gwamnan jihar Kogi domin karbar mulki daga hannun Gwamna Yahaya Bello mai ci a watan Janairun 2024.
Wani Malamin addinin Kirista ya fadi dalilin da ya sa dan takarar jam'iyyar SDP, Ajaka, ba zai ci zaben gwamnan jihar Kogi ba. A cewarsa, Ajaka ba shi da sa'a.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya biya wa daliban jihar kudin jarabawar WAEC na shekarar 2023 ana daf da gudanar da zaben gwamna a jihar a makon gobe.
Wata kungiyar kare hakkin dan Adam a Najeriya ta bukaci sifetan 'yan sanda, Kayode Egbetokun da ya umarci kama Dino Melaye kan zargin ta'addanci a jihar.
Dino Melaye
Samu kari