Peter Obi
Babban jigo a jam'iyyar hadaka ta ADC, Kenneth Okonkwo ya yi kalamai masu kaushi kan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi saboda komawa NDC..
Mai magana da yawun jam’iyyar ADC, Bolaji Abdullahi ya ce Rotimi Amaechi ya taɓa barazanar ficewa daga jam’iyyar saboda yadda ake nuna wa Peter Obi fifiko.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na LO, Peter Obi ya jaddada cewa matukar aka zabe shi a zaben 2027, shekaru hudu kawai zai yi ya mika wa Arewa mulki.
Sanata Adams Oshiomhole ya bayyana cewa Atiku Abubakar da sauran 'yan adawa na taimaka masu. Ya ce yadda suke caccakae juna abin burgewa ne ga APC.
Shugaban PRP na kasa, Dr. Hakeem Baba Ahmed ya bayyana cewa Sanata Rabiu Kwankwaso da Peter Obi sun yi yunkurin shiga jam'iyyarsu amma aka samu sabani.
Shugabannin jam'iyyar NDC da Rabiu Kwankwaso da Peter Obi ke ciki ta fitar da kudin fom ga masu son shiga takarar shugaban kasa, gwamna da 'yan majalisa a 2027.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan yiwuwar yin aiki tare da Atiku Abubakar a zaben 2027.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana dalilin da ya sa ya zabi yin tafiya tare da Peter Obi don zaben 2027.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi kira ga mutane su goyi bayan tafiyar NDC. Ya ce 'yar shi ta ba shi shawarar haduwa da Obi tun a zaben 2023 da ya wuce.
Peter Obi
Samu kari