Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
Bola Tinubu yace ya yi aiki da Deloitte da Touche a Amurka, an gano hakan karya ne. Kuma ana zargin sa da karyar satifiket a lokacin da zai shiga zaben 1999.
Dan takarar kujera lamba ɗaya a inuwar jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, yace duk da ya dawo Legas, zai tattara wa Peter Obi Kayansa ya koma jihar Anambra.
Manyan jarumai a masana'an shirya fina finan Hausa kamar Ali Nuhu da takwarorinsa na Nollywood sun halarci taron kamfen Bola Tinubu da ya gudana a birnin Jos.
A yau ne APC ke fara kamfen dinta a birnin Jos ta jihar Filato, gwamna Lalong ya bayyana dalilin da yasa jam'iyyar ta zabi jihar don fara gangaminta na Tinubu.
Gwamna Simon Lalong na Jihar Filato ya ayyana ranar Talata 15 ga watan Nuwamba a matsayin hutu a jiharsa saboda kaddamar da yakin neman zaben shugaban kasan APC
Sanata Godswill Akpabio ya sha alwashin daukaka kara har zuwa kotun koli kan hukuncin kotu daukaka kara da ta umarci INEC ta cire sunansa matsayin ‘dan takara.
ana ta samun tirka-tirka dai bayan da aka gudanar da zaben fidda gwani na gwamnan jihar adamawa a jam'iyyar Apc, wanda hakan yasa Wasu zuwa kotu har aka kori.
Bayan rasuwar tsohon shugaban majalisar dokokin jihar Ekiti, a ranar Talata 15 ga watan Nuwamba, 2022, yan majalisun sun shaida rantsar da, Gboyega Aribisogan
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, gwamnoni, Sanatoci da ƙusoshin jam'iyyar AOC duk sun hallara a babbar birnin jihar Filato yayin da Tinubu zai bude kamfen 2023
Siyasa
Samu kari