Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sanya lokacin gudanar da babban taronta na kasa. APC ta shirya gudanar da taron ne domin zaben shugabanni a shekarar 2026.
Gwamnan jihar Filato, Mista Caleb Mutfwang, ya dakatar da sabbin ma'aikatan da gwamnatin da ta sauka ta ɗauka watanni kaɗan gabanin ta sauka daga kan mulki.
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Alia ya ce babu abin Samuel Ortom ya bari sai bashin N180bn. Da ya je ofis, Ali bai samu mota ko daya da zai rika zuwa aiki ba.
Wata kungiyar rajin kare hakkin 'yan Arewa, CNF, ta bukaci EFCC ta kama tsohon ministan sufurin jiragen sama a lokacin Buhari, Hadi Sirika. Kungiyar dai na.
Duk da irin shiga da fitan da Bola Tinubu ya yi a kan zaben majalisa, Ahmad Idris Wase da Abdulaziz Yari ba su sallama takarar da suke yi a zaben na bana ba
Bola Tinubu na da aiki mai yawa a gabansa duba da irin kalubalen daban-daban da kasar ke fuskanta, kama daga matsalar tsaro, karyewar tattalin arziki da sauran.
'Yan takara 3 su ka nemi kujerar shugaban majalisa a Nasarawa, a karshe Shugabanni 2 aka samu a sabuwar majalisar dokokin jihar a dalilin mugun sabanin siyasa.
‘Yan kungiyar G5 da suka yaki Atiku Abubakar a jam’iyyar PDP sun sa labule da Bola Tinubu. Mun kawo labarin makasudin kus-kus da sks yi da sabon shugaban kasa.
Gwamnan jihar Enugu, Peter Mbah, ya bayyana cewa daga cikin batutuwan da ya kaiwa shugaba Bola Tinubu har da rokon sako shugaban kungiyar IPOB. Nnamdi Kanu.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce tawagar G5 ta gana da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ne domin gaya masa halin da ake ciki da kuma manufar tawagar.
Siyasa
Samu kari