Sakamakon Zaben Jihar Edo: PDP Ta Lallasa APC a Karamar Hukumar Uhunmwonde

Sakamakon Zaben Jihar Edo: PDP Ta Lallasa APC a Karamar Hukumar Uhunmwonde

Edo - Sakamakon zaben gwamnan jihar Edo da aka gudanar a jiya Asabar 21 ga watan Satumba na ci gaba da fitowa yayin da INEC ke bayyana shi a birnin Benin.

Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi!

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al'amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida

A karamar hukumar Uhunmwonde ta, hukumar INEC ta sanar da cewa jam'iyyar PDP ta lallasa APC da sauran jam'iyyu da zarar kuri'u 563.

Hukumar INEC ta sanar da cewa PDP ta samu jimillar kuri'u 9339 yayin da mai bi mata APC ta samu 8776 sai kuma LP da ta zo ta uku da kuri'u 767.

Karashen labarin na zuwa...

Asali: Legit.ng

Authors:
Sani Hamza avatar

Sani Hamza Sani Hamza ma'aikaci ne da ya yake da gogewa a aikin jarida. Ba fassara labarai da wallafasu a yanar gizo kadai ba, Sani yana da kwarewa a aikin rediyo da talabijin. Ya kuma shafe shekaru 8 a masana'antar fina-finai da dab'i.