Hukumar INEC Ta Sanar da Sakamakon Zaben Kaduna, Uba Sani Ya Samu Nasara
An sanar da wanda ya ci zabe
Farfesa Lawal Suleiman Bilbis ya karanto sakamakon zabe, ya sanar da wanda ya yi nasara.
Hukumar INEC ta ce mutane 1565861 suka kada kuri'u a zaben Gwamnan Jihar Kaduna, kuma jam'iyyar APC ce farko da kuri'u 730, 002.
Isa Ashiru Kudan ya samu kuri'u 719,196 a zaben, Jonathan Asake ya zo na uku da 58,283. NNPP da Sulaiman Hunkuyi sun ci kuri'u 21, 405.
Tazarar da ke tsakanin PDP da APC ta wuce kuri’un da aka soke a dalilin yin zabe fiye da kima, don haka babu maganar a shiga wani zagaye.
Farfesa Lawal Suleiman Bilbis ya jero kuri'un da kowane 'dan takara ya samu a cikin mutane 14 da suka nemi mulki a zaben na ranar Asabar.
Hukumar INEC ta tabbatar da cewa Uba Sani ne ya lashe zabe, ya zama zababben Gwamna duk da korafin da aka samu daga wakilin PDP.
Sakamakon Gwamnan Jihar Kaduna
1. Kaura
APC 7, 748
LP 12, 950
NNPP 8, 018
PDP 15, 108
2. Giwa
APC 30, 773
LP 221
NNPP 549
PDP 28,869
3. SANGA
APC: 12, 338
LP: 2135
NNPP: 457
PDP: 13, 119
4. Kajuru
APC: 8, 271
LP: 1, 773
NNPP: 982
PDP: 23,115
5. Jaba
APC: 7, 564
LP: 2,871
NNPP: 174
PDP: 14, 616
6. Makarfi LGA:
APC – 25,670
PDP – 26,128
7. Ikara LGA:
APC – 29066
PDP – 28,612
8. SABON GARI
APC-:44,406
PDP: 33,553
LP: 972
NNPP: 2, 706
9. KUBAU
APC: 39,855
PDP: 26,627
LP: 604
NNPP: 102
10. Zaria
APC-:78, 659
PDP: 47, 091
LP: 672
NNPP: 2, 567
11. Kaduna ta Arewa
APC - 69, 170
PDP - 42, 604
LP - 2, 292
12. Igabi
APC 74,974
PDP 40,681
LP 178
NNPP 1117
13. Kachia
APC: 23,849
PDP: 27,490
LP: 1726
NNPP: 470
14. Lere
APC: 45,823
PDP: 46363
LP: 4321
NNPP: 1515
15. Birnin Gwari
APC: 20,627
PDP: 19,954
LP: 37
NNPP: 726
16. Chikun
APC 19979
PDP 89946
LP 4770
NNPP 377
17. Kaduna ta Kudu
APC 69170
PDP 42604
LP 2292
NNPP 1048
18. Kagarko
APC: 18,830
PDP: 19,991
LP: 1,530
NNPP: 221
19. Jema’a
APC 19,920
PDP 28,963
LP 6,017
NNPP 54
20. Zangon Kataf
APC 11448
PDP 33185
LP 7377
NNPP 534
21. Soba
APC 27,235
PDP 30,874
LP 457
NNPP 335
22. Kauru
APC 26,915
PDP 26,342
LP 3,461
NNPP 455
APC - 708,906
PDP - 695,924