Yanzu Yanzu: Tinubu Ya Karbe Jihar Ribas Daga Hannun Peter Obi Da Atiku
- Asiwaju Bola Tinubu ya yi nasarar lashe zabe a jihar Ribas wanda jam'iyyar PDP ce ke iko a ciki
- Peter Obi na jam'iyyar Labour Party shi ya zo na biyu a jihar da kuri'u da yawansu ya kai 178,039
- Atiku Abubakar, dan takarar PDP kuma abokin adawar gwamnan jihar Nyesm Wike ya tashi da kuri'u 88,471
Rivers - Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu, ya lashe zaben shugaban kasa a jihar Ribas da kuri'u 231,584.
Tinubu ya doke babban abokin hamayyarsa kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, wanda ya samu jimilar kuri'u 178,039 daga dukkanin kananan hukumomin jihar.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar, ya zo na uku da kuri'u 88,471.
Ga sakamakon wasu daga cikin kananan hukumomin na jihar Ribas a kasa:
DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka
1. Karamar hukumar AHOADA WEST
APC 3443
LP 4634
PDP 2582
NNPP 11
2. Karamar hukumar TAI
APC 9442
LP 485
PDP 1506
NNPP 18
3. Karamar hukumar OPOBO-NKORO
APC 5701
LP 2093
PDP 1542
NNPP 06
4. Karamar hukumar ELEME
APC 8,368
LP 7,529
PDP 2,391
NNPP 82
5. Karamar hukumar EMOUHA
APC 9,145
LP 4,923
PDP 5,242
NNPP 18
6. Karamar hukumar GOKANA
APC 10,122
LP 2,115
PDP 8,484
NNPP 31
7. Karamar hukumar OMUMA
APC 6,328
LP 2,154
PDP 1,293
NNPP 13
8. Karamar hukumar BONNY
APC 2,708
LP 10,488
PDP 2,406
NNPP 87
9. Karamar hukumar ABUA-ODUAL
APC 5,653
LP 1,663
PDP 4,685
NNPP 09
10. Karamar hukumar OYIGBO
APC 16,630
LP 10,784
PDP 1,046
NNPP 107
11. Karamar hukumar ASARI-TORU
APC 14,483
LP 2,094
PDP 4,476
NNPP 09
12. Karamar hukumar ANDONI
APC 3,306
LP 2,324
PDP 4,614
NNPP 18
13. Karamar hukumar OGBA/EGBEMA/NDONI
APC 6057
LP 21,883
PDP 4,099
NNPP 109
14. Karamar hukumar AKUKU-TORU
APC 3,182
LP 1,700
PDP 3,131
NNPP 14
15. Karamar hukumar IKWERRE
APC 9,609
LP 8,752
PDP 4,869
NNPP 58
16. Karamar hukumar OKRIKA
APC 2,729
LP 4,018
PDP 8,476
NNPP 34
17. Karamar hukumar OGU-BOLO
APC 2,428
LP 1,209
PDP 3,187
NNPP 07
Asali: Legit.ng