Yanzu Yanzu: Tinubu Na Lallasa Atiku Da PDP a Jihar Sokoto
- Asiwaju Bola Tinubu na APC ne kan gaba a kananan hukumomi 10 na jihar Sokoto da aka tattar sakamako
- Jam'iyyar PDP ce ke iko a Sokoto kuma gwamnan jiha, Aminu Tambuwal shine darakta janar na kwamitin yakin neman zaben Atiku
- Har yanzu sakamakon zabe na ci gaba da shigowa daga bangarori daban-daban na Najeriya
Sokoto - Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, Asiwaju Bola Tinubu, yana gaba da Atiku Abubakar, na jam'iyyar Peoples Democratic Party a jihar Sokoto.
Koda dai kananan hukumomi 23 ne a jihar, Tinubu ne ya tattara yawancin kuri'u a kanan hukumomi 10, jaridar Daily Trust ta rahoto.
Yayin da ya samu kuri'u 101,608, yayin da Atiku ya samu 98,080 yayin da Sanata Rabiu Kwankwaso na jam'iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP) ya zo na uku da kuri'u 314sannan Peter Obi yana da 171.
Karamar hukumar Tureta
Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!
Masu rijista: 40, 746
Wadanda aka tantance: 16, 516
APC 7, 684
LP. 1
NNPP. 9
PDP. 8, 144
Karamar hukumar Kware
Masu rijista: 74,056
Wadanda aka tantance: 24,776
APC 10,485
LP. 63
NNPP. 11
PDP. 12,242
Karamar hukumar Bodinga
Masu rijista: 86,139
Wadanda aka tantance: 28,054
APC 13,384
LP. 10
NNPP. 39
PDP. 13,559
Jimlar kuri'u masu inganci – 27,209
Lalatattun kuri'u – 642
Jimlar zaben da aka kada – 27,851
Karamar hukumar Shagari
Masu rijista: 68,033
Wadanda aka tantance: 25,857
APC 11,355
LP. 3
NNPP. 47
PDP. 13,009
Jimlar kuri'u masu inganci – 24,563
Lalatattun kuri'u – 924
Jimlar zaben da aka kada – 25,487
Karamar hukumar Gudu
Masu rijista: 47,199
Wadanda aka tantance: 22,081
APC 11,194
LP. 23
NNPP. 70
PDP. 9,295
Jimlar kuri'u masu inganci – 20,856
Lalatattun kuri'u – 1095
Jimlar zaben da aka kada – 21,951
Karamar hukumar Yabo
Masu rijista: 63,837
Wadanda aka tantance: 23,336
APC 10,650
LP. 9
NNPP. 32
PDP. 11,269
Jimlar kuri'u masu inganci – 22,178
Lalatattun kuri'u – 1037
Jimlar zaben da aka kada – 23,215
Karamar hukumar Raba
Masu rijista: 63,339
Wadanda aka tantance: 11,800
APC 5,584
LP. 3
PDP. 5,490
Jimlar kuri'u masu inganci – 11,208
Lalatattun kuri'u – 335
Jimlar zaben da aka kada – 11,543
Karamar hukumar Tangaza
Masu rijista: 64,272
Wadanda aka tantance: 18,448
APC 10,331
LP. 25
NNPP. 28
PDP. 6,594
Jimlar kuri'u masu inganci – 17,345
Lalatattun kuri'u – 1,203
Jimlar zaben da aka kada – 18,548
Karamar hukumar Binji
Wadanda aka tantance: 49,893
Wadanda aka tantance:. 20,004
APC 9,953
LP. 15
NNPP. 23
PDP. 8,646
Karamar hukumar Wurno
Masu rijista: 63,721
Wadanda aka tantance: 21,550
APC 10,988
LP. 19
NNPP. 7
PDP. 9,832
Jimlar kuri'u masu inganci – 20,949
Lalatattun kuri'u – 395
Jimlar zaben da aka kada – 21,344
Asali: Legit.ng