Da duminsa: APC ta dage ranar tantance 'yan takarar shugabancin kasa
1 - tsawon mintuna
FCT, Abuja - Jam'iyyar APC mai mulki ta sanar da dage ranar tantance masu takarar shugabancin kasa a karkashin jam'iyyar wanda da farko ta saka zai kasance a ranar Litinin, 23 ga watan Mayu.
ABIN LURA: Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari. Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit
Channels Tv ta ruwaito cewa, jam'iyyar mai mulki za ta bayyana sabuwar ranar da za ta tantance 'yan takarar nan gaba kadan.
Karin bayani na nan tafe...
Asali: Legit.ng