Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa zai bude fadar Sarkin Wakar Kasar Hausa tare da nada hakimai da sauran masu taimaka wa sarki.
Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa zai bude fadar Sarkin Wakar Kasar Hausa tare da nada hakimai da sauran masu taimaka wa sarki.
Aisha Muhammadu Buhari ta bayyana cewa 'yan uwa da abokan arziki da sun cika fadar shugaban kasa da 'ya'ya da jikokinsu. Ta ce an so a koreta a Aso Villa.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta halaka wasu mutum 23 da ake zargin 'yan ta'adda ne, inda suka sake kama yan bindiga 37 a kananan hukumomi 3 da ke jihar Sokoto.
Likitan Bello Turji ya shiga hannu, amma ya ce ya tuba tun tuni kafin ya shiga hannu a wannan lokacin da 'yan sanda suka kama shi a wani yabkin jihar Sokoto.
Wani mazaunin garin na jihar Katsina da ya nemi a sakaya sunansa, ya ce ‘yan bindigar sun zo ne a kan babura sama da 60 kuma suka fara harbe-harben iska...
KFaɗakarwa da wa'azantarwar dake cikin shirin IZZAR SO mai dogon zango ya jawo hankalin wani mutumi har ya karbi kalmar shahada ya shiga Addinin musulunci.
Tsagerun yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun harbe Christopher Inalegwu, yayan kwamishinan labarai, al’adu da yawon bude ido na jihar Benue a yau Litinin.
Hukumar dake yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa EFCC ta tsare shugaban kamfanin Medview Airline, Mista Muneer Bonkole, bisa zargin karkatar da kudin hajji.
An zarge shi da hada baki da wasu da suka hada da wani dan siyasan APC da wasu kamfanoni guda biyar a wannan wawura ta kudaden jama'a a wasu lokuta a baya.
Wasu lokutan Bankunan kasuwanci kan gaza shawo kan matsalolin kwastomominsu ba wai dan bazasu iya ba, akwai matakan da zaka bi ka kai kara babban banki CBN.
Rundunar ’Yan Sanda reshen Jihar Sakkwato ta samu nasarar kama ’yan bindiga yaran kasurgumin dan bindigar nan, Bello Turji a wani farmaki da suka kai kwanan nan
Labarai
Samu kari