Ana ci gaba da magana kan mutuwar Sanata Lindsey Graham na jam'iyyar Republican a Amurka. A fara zargin ko akwai hannun Rasha a cikin mutuwar sanatan.
Ana ci gaba da magana kan mutuwar Sanata Lindsey Graham na jam'iyyar Republican a Amurka. A fara zargin ko akwai hannun Rasha a cikin mutuwar sanatan.
Rahotanni sun ce an kashe fitaccen shugaban 'yan bindiga Kachalla Sani Yellow a Anka, amma ana samun sabanin bayanai kan yadda mutuwarsa ta faru.
An kashe wani mai gadi mai suna Sunday a gidan man Titolu Venture da ke Igoba a karamar hukumar Akure ta Arewa a jihar Ondo a Kudu maso Yammacin Najeriya..
'Yan daban da zasu kai 50 sun tsinkayi wani gidan saukar baki dake kan titin Sir Kashim Ibrahim, mitoci kadan tsakani da gidan gwamnatin jihar Bauchi a jihar.
Za a ga duka jerin Alkalan Alkalan da aka yi a tarihi daga 1958-2022 da yadda suka kare a Najeriya. Daga ciki za a ji akwai wadanda aka nemi a kora daga aiki.
Dakarun Operation Safe Haven sun dakile yi nasarar dakile wani hari da yan bindiga suka kai garin Gajin Bashar da ke karamar hukumar Wase ta jihar Plateau.
Wasu daga cikin masu bauta 77 da aka ceto daga gidan kasa na cocin jihar Ondo sun ki yarda su koma ga iyalansu. SUn ce sun fi son zama a wurin faston cocin.
Wani dan bindiga ya bude wuta a yau Litinin a wani faretin bikin ranar ‘yancin kai na Amurka a jihar Illinois, inda ya kashe akalla mutane shida a yayin faretin
Sabon rikicin da ya ɓalle a majalisar dokokin jihar Bauchi ya ɗauki sabon salo bayan wasu da ba'a gane ba sun yi yunkurin kona zauren baki ɗaya, amma aka dakile
Wani fitaccen Malamin Jami'a ya roki Malamai da limamai su yi wa hadisin Annabi (SAW) biyayya, ka da wasu yan kuɗaɗe da zaa ba su ya hana su faɗin gaskiya.
Wani matukin keke napep ya matukar taba zukatan mutane da kyan halinsa da ya bayyana inda 'yan Najeriya a kafar sada zumuntar zamani suka dinga masa addu'a.
Labarai
Samu kari