Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
Bayelsa - Bayan shafe kwanaki 14 a sansanin masu garkuwa da mutane, ɗan uwa ga tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya kubuta daga hannun yan bindiga.
Malamin Musulunci, Sheikh Abdallah Usman Godon Kaya, ya janye kalamansa a kan matan asibiti na cewa wasunsu na aikata alfasha a yayin da suke bakin aikin dare.
Kotu ta yanke wa jarumar Kannywood kuma mai siyar da kayan mata da maza, mai suna Sadiya Haruna hukuncin zaman wata shida a gidan yari ba tare da zabin tara ba.
A shekarar da ta gabata, sarauniyar ta samu labarin bakin ciki, inda aka sanar da ita mutuwar mijinta Yarima Philip, wanda ya rasu yana da shekara 99 a duniya.
Gwamnatin Najeriya na neman rancen dala biliyan 14.4 na aikin layin dogo da za a yi daga Fatakwal zuwa Maiduguri da kuma aikin layin dogon Kano zuwa Maradi.
Rundunar sojojin Najeriya ta ce mayakan kungiyar ta'addanci ta Islamic State of West Africa Province (ISWAP) da iyalansu 104 sun mika wuya ga sojojin Najeriya.
Wasu miyagu da ake zargin 'yan bindiga ne, sun kai hari majami'ar katolikan da ke Chawai a karamar hukumar Kaurun jihar Kaduna a daren Lahadi an kashe kuku.
MURIC ta zargi rundunar yan sanda da yin sanya kan batun kisan wani dalibi, Habeeb Idris, na makarantar Baptist, da ke karamar hukumar Oyun ta jihar Kwara.
Hukumar shige da fice ta Najeriya, NIS, ta saki fasfotin fitar kasar waje na tsohon gwamnan jihar Ribas, Peter Odili, wanda ta kwace kwanakin baya a Abuja.
Labarai
Samu kari